Tofah! Adam A Zango ya fito ya karyata Zeepreety kan batun mortar sa da tace tata ce ta bashi aro

Share
HTML-code

Comments • 173

 • Muhammad Bala
  Muhammad Bala  4 days back

  gaskia kin iya barkwanci kam Allah ya baki taki kema

  • Zainab Abubakar
   Zainab Abubakar  4 days back

   Shine zata rantse da Allah da Annabi? SubhanaAllah!

   • Hamadou Soumana
    Hamadou Soumana  3 weeks back

    sava

    • fantami sahabi bunza
     fantami sahabi bunza  3 weeks back

     Kudai kunkasa ne da wannan garya

     • fantami sahabi bunza
      fantami sahabi bunza  3 weeks back

      Kudai kunkasa ne da wannan garya

      • A A Ahmad gwale
       A A Ahmad gwale  3 weeks back

       allah yakara arziki

       • Mustapha Alh Baba
        Mustapha Alh Baba  3 weeks back

        Wannan Dakgani Kasan Qaryane Video

        • Mounira Tchanile
         Mounira Tchanile  3 weeks back

         Hummm😂😂😂🤔😳🙋🏾‍♀️

         • Anas Musa Abdullahi
          Anas Musa Abdullahi  3 weeks back

          Hmm, mufa kuna nema kufara muna yawo da hankali

          • Abdurrahaman Abdulhamid

           allah yataimaki
           yarima

           • maryam alhassan
            maryam alhassan  4 weeks back

            shashasha

            • um umar
             um umar  4 weeks back

             ikon Allah idan Allah yaso seyabashi wacce tafi wannan

             • Mubarak Nasiru
              Mubarak Nasiru  4 weeks back

              Hahaha hahaha

              • Sadiq Ibrahim
               Sadiq Ibrahim  4 weeks back

               Wannan Adam zangon jahilci yana damunsa

               • خدوج الشفيعي ٩٤

                هههههههه لي هذي درجة ماعندك فلوس تشتري سيرة 😂🤣

                • shamsu abubakar
                 shamsu abubakar  4 weeks back

                 HHHHHHH

                 • Nassirou Salissou
                  Nassirou Salissou  4 weeks back

                  Sai zongo allah kara arziki me yawa me amfani.

                  • Rukyynera jikar barre kd

                   Hummmmm

                   • Aicha Daheru
                    Aicha Daheru  4 weeks back

                    Yanzu kam kun rasa abin fada

                   • NNZZSS NNFF
                    NNZZSS NNFF  1 months back

                    Really Hausa movies actors are so poor this car is just around $32000 to $38000 and only one of them has it and it's the most expensive car in the all hausa movies industry it's sad

                    • Hannatu Ishaq
                     Hannatu Ishaq  1 months back

                     Amma harda rantsuwa

                     • abubakar danlami
                      abubakar danlami  1 months back

                      Kai da allah karku raina mana hankali kudinga mana wasan kwai koyo

                      • Bashir Abubakar
                       Bashir Abubakar  1 months back

                       Tom anjerri

                       • Aminu Baba
                        Aminu Baba  1 months back

                        Kuma har tana ransuwa Allah shi kyauta

                        • Ayousha Abdourazak
                         Ayousha Abdourazak  1 months back

                         Wasa fa take

                         • Algaita Empire TV
                          Algaita Empire TV  1 months back

                          😀😀😀😀😀

                          • umar khan
                           umar khan  1 months back

                           to meye don yahau motar 20m aiba wata mota bace

                           • Salma Saldif
                            Salma Saldif  1 months back

                            Ai dama inaga just ta fardane dan ayi dariya as barkonci

                           • Abba Usman
                            Abba Usman  1 months back

                            Hhhhhhhh karyar banxa

                            • Naseehat Umar
                             Naseehat Umar  1 months back

                             Wannan dama ae sae marar tunani zae dauka dagaske Amma ae cikin wasa ta fadah

                             • Hashim Abdullahi
                              Hashim Abdullahi  1 months back

                              karyane

                              • Aisha Musa Aisha musa Aisha musa Aisha musa

                               Kai gaskiya adamu bakayiba aikowa yasan wasa takemaka dan allah kakara wayewa mana

                               • Muhammad Ibrahim Sulaiman

                                Daman ai da wasa take yi
                                Ba wai da gaske ba ne

                                • nazeerty aliyu
                                 nazeerty aliyu  1 months back

                                 Hmmm abun yabada citta zee preety adai bi a hankali karya ba kyau Ina maki fatan Allah kema yakawo maki kudin dazakisaya harma wadda tafi wannan

                                 • Abdul Aziz Ibrahim
                                  Abdul Aziz Ibrahim  1 months back

                                  Chan ta make muku yan wahala

                                  • معاذ محمد فرج
                                   معاذ محمد فرج  1 months back

                                   Muna taya Shi murna

                                   • Asmau Muazu Isa
                                    Asmau Muazu Isa  1 months back

                                    Agaskiya duk mai hankalin daya kalla wannan video yasan wasa takeyi

                                    • Hamza Cisse
                                     Hamza Cisse  1 months back

                                     Masha allah allah kara oga zan go

                                     • Oumar Ibrahim
                                      Oumar Ibrahim  1 months back

                                      Wannan ai indai mutun yayi nazari yasan chirme take yi

                                      • Tahire Moussa
                                       Tahire Moussa  1 months back

                                       Aslm.ah dama ay dagani asan wasaatake sai day mai mugun nufii. Saboda wata manufa. Allh sarkii zee kiso Niger sai ki zabi motar da kikesoo 😂😂😂kinga .agaskia da ina saida mototchi da sai kin zaba saboda in hana ruwa gudu.adame zango allah ya tayaka rikoo ama banso kafito tonyanzu ka kayaryata zeee. Da kabarii ayyada abon susai sai kai baruwanka.too da kakama makiyyanka afillii✌✌daga mussa moustine Niger .227.96.61.49.99

                                       • Smart Culinary
                                        Smart Culinary  1 months back

                                        😂kai rashin aikin yi na damun mutanen duniyar wlhi in ba rashin aikin yi ba meye na bata lokaci akan wannan maganar bayan kun. San ba gaskiya ta fada ba makiyi dai ko yaya yake to fa baxe taba son ka ba Allah dae ya kyauta

                                        • Amoan dalo at Baba
                                         Amoan dalo at Baba  1 months back

                                         To Aÿ wasatetake👀

                                         • حواء نواف
                                          حواء نواف  1 months back

                                          😀😆

                                          • Shafiu malami Sabo
                                           Shafiu malami Sabo  1 months back

                                           Wannan ba laifi tayine saboda ayi dariya

                                           • Zakiyya sani mh'd inuwa zeeyar mah

                                            Koda gani aikasan cewa bargwanci neda raha baa mamaki da ikon allah zai iya siyan wacce tafi hk mutane allah yasa mugane hassada babbar cutace

                                            • Salaha Yahaya
                                             Salaha Yahaya  1 months back

                                             kaskiya zeeprety kina bani dariya😁😁

                                             • Yacoubou Mahamadou
                                              Yacoubou Mahamadou  1 months back

                                              A.a dan Allah karfa a dau abun da fadi duk wasace

                                              • Nasirin B Hanib
                                               Nasirin B Hanib  1 months back

                                               Nikam dama nasan zolaya takeyi hasane